Shirin Domin Iyali na wannan mako ya yi nazari ne kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu.
Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
A zaben shugaban kasar Amurka, ba wai samun mafi yawan kuri’u ke da muhimmanci ba, a’a, muhimmin abu shi ne lashe mafi yawan ...
An yi gargadin yiwuwar samun ambaliya a daren Laraba ga kusan dukkan gabar yammacin yankin Florida, wanda ya kai tsawon ...
A cewar NLC, abin takaici ne a ce gwamnati ta bar wani kamfani mai zaman kansa yana kayyade farashin mai a kasar.
Wike, wanda ya bayyana hakan a cikin shirin siyasar tashar talabijin ta Channels mai taken “Politics Today”, ya musanta ...
Rahoton baya-baya nan a kan jarin daya shigo Najeriya da hukumar kididdigar kasar (NBS) ta fitar ya nuna cewa jarin ketaren ...
Hashem Safieddine, dan uwan ne ga Nasrallah kuma babban jami’in kungiyar ne da ake sa ran zai maye gurbin Nasrallah ...
Cibiyar yaki da cututtuka ta Najeriya CDC, ta ce cutar kwalara da mace-mace sun karu da fiye da kashi 200 a bana idan aka ...
Samar da tsabtataccen ruwan sha ga al’umma nauyi ne da ya rataya a wuyan gwamnati saidai a kasashe masu tasowa irin su Nijar kaso mai yawa na al’aumma ne baya samun ruwa wanda ke zaman ginshikin rayuw ...
An samu nasarar kashe dorinar ruwa da ta kashe Maigadin sarkin Lambun Sarkin Yauri, Dakta Muhammad Zayyanu Abdullahi tare da ...
Sanarwar da babban daraktan hukumar kula da koguna ta Najeriya (NIHSA), Umar Ibrahim Muhammad, ya fitar tace madatsar ruwa ta ...